Shahararren dan Kwallon kafa na Duniya Lionel Messi ya nuna girmamawarsa ga Pope Francis bayan rasuwarsa.
Tuesday, 22 Apr 2025 00:00 am

Nagari Radio

Shahararren Dan Kwallon kafa na Duniya Lionel Messi

ya nuna girmamawarsa ga Pope Francis bayan rasuwarsa.

 

Tsohon dan wasan FC Barcelona kuma kaftin din Qungiyar Inter Miami Lionel Messi ya nuna girmamawarsa ga Pope Francis bayan mutuwarsa da shekaru 88.

 

A jiya litinin ne Vetican ta sanarda mutuwar Jorge Mario Bergoglio yanada shekaru 88.