Saudiyya, Amurka da Wasu Kasashe Za Su Shigo Najeriya, Za a Dauki Matasa Aiki
Wednesday, 13 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

Saudiyya, Amurka da Wasu Kasashe Za Su Shigo Najeriya, Za a Dauki Matasa Aiki

Gwamnatin tarayya na ci gaba lalubo hanyoyin da za a samar da ayyukan yi domin rage zaman kashe wando tsakanin matasan Najeriya.