'Yan Bindiga Sun Tare Mamallakin Jarida Rariya Sani Ahmad Zangina A Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Yi Awun Gaba Da Shi
Friday, 15 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

'Yan Bindiga Sun Tare Mamallakin Jarida Rariya Sani Ahmad Zangina A Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Yi Awun Gaba Da Shi

Ƙasa da Awa ɗaya da Alhaji Sani ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa an samu tsaro a hanyar, sai gashi a daren jiya da misalin ƙarfe biyu na dare ɓarayi sunyi awun gaba da shi ba a san inda yake ba.