Kano INEC ta tabbatar da Garba yau gwarmai Na Jam'iyyar APC a matsayin Wanda ya samu Nasara.
Saturday, 16 Aug 2025 00:00 am
Nagari Radio
Saboda iringizon kuri'u da Jamiyyar NNPP tayi a Wasu akwatina 9 Yanzu dai Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar da Garba yau gwarmai Na Jam'iyyar APC a matsayin Wanda ya samu Nasara.