Jihar Adamawa Hukumar Zabe ta Kasa INEC, ta bayyana Misa Musa Jauro na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na mazabar Ganye a jihar Adamawa.
Sunday, 17 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

Hukumar Zabe ta Kasa INEC, ta bayyana Misa Musa Jauro na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na mazabar Ganye a jihar Adamawa.