Zaɓen Edo INEC ta bayyana cewa Joseph Ikpea na jam’iyyar APC ne ya lashe zaɓe
Sunday, 17 Aug 2025 00:00 am
Nagari Radio
INEC ta bayyana cewa Joseph Ikpea na jam’iyyar APC ne ya lashe zaɓen cike gurbi da aka gudanar a ranar Asabar don wakiltar mazabar Sanata ta Edo Central* a jihar Edo.