Ruwan Sama Mai Ƙarfi Ya Raba Mutum 612 Da Gidajensu A Yobe
Ruwan sama mai ƙarfi ya yi ɓarna a garin Potiskum, Jihar Yobe, inda ambaliya ta mamaye yankuna da dama, ta lalata gidaje da dama a cikin garin.