Matsarin jigin ruwa a Sokoto Aƙalla mutum 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto
Monday, 18 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

Aƙalla mutum 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya a ranar Lahadi.