Akpabio ya dawo gida bayan jita jitar rashin lafiya ta kwantar da shi a Landan
Monday, 18 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

Akpabio ya dawo gida bayan jita jitar rashin lafiya ta kwantar da shi a Landan

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya dawo ƙasar bayan hutun da ya yi a birnin Landan. 

Rahotanni sun nuna cewa Akpabio ya sauka da sassafe a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe na birnin Abuja a safiyar Litinin.