Birnin Kebbi Al, ummar Garin Makera Karamar Hukuma Ta Birnin kebbi LGA Munsamu Iftila, l Na Farnan ruwa
Monday, 18 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

 Al, ummar
Garin Makera Karamar Hukuma Ta Birnin kebbi LGA Munsamu Iftila, l Na Farnan ruwa Inda Al,umma Dadama sunka shiga cikin wani mumunar Hali Na Rashin Gurin zama dasuda iyalansu.
Wannan Mumunar Hali Yayi sanadiyar Rashin Muhali da Kuma dukiyoyinsu, 
Ankuma samu raunuka ga Al umma sunka rasa mazauninsu Amma baa samu rashin rayuwa ta Mutaneba saide Ta Dabbobi.