Siyasa SAKATAREN KUDI NA JAM'IYAR PDP YA KOMA JAM'IYYAR APC A JAHAR SOKOTO
Wednesday, 20 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

SAKATAREN KUDI NA JAM'IYAR PDP YA KOMA JAM'IYYAR APC A JAHAR SOKOTO :

Ayau, tsohon Sakataren kuddi na fadadddiyar jam"iyar PDP a Jahar Sokoto, Hon. Nasiru Yahaya Isa (Wamban Isa) ya fice daga jam'iyar PDP zuwa jam'iyar APC ta hannun Shugaban Jam'iyar APC  Hon. Isah Sadiq Achida.