Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da Kama Hatsabibin Ɗan Bindiga, Abubakar Abba.
Thursday, 21 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

An zakulo Saja Hamad daga ɓarguzan wani gida bayan Isra'ila ta kai hari a Nuseirat, Gaza ranar 20 ga Agusta. 

Tana cikin mutane ƙalilan da aka iya cetowa bayan shafe sa'o'i ana haƙa. Ba a san inda kimanin Falasɗinawa 10,000 suke ba a yanzu, mai yiwuwa suna binne a ƙarƙashin gine-ginen da suka rushe tun daga fara yaƙin Isra'ila na ƙare dangi a watan Oktoban 2023.