Atiku Abubakar Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da Kama Hatsabibin Ɗan Bindiga, Abubakar Abba.
Sunday, 24 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce ba ya cikin tashin hankali na zama shugaban Najeriya a Dole. 

Atiku ya bayyana hakan inda ya nuna cewa muradinsa na neman shugabancin ƙasa ba wai saboda son mulki ko matsananciyar buƙata ba ne, illa kawai sha’awar ganin Najeriya ta samu shugabanci na gari da cigaba.musmaman a 2027.