Yanzu haka jami'an tsaro suna musayar wuta da 'yan bindiga a hanyar Funtua zuwa Gusau, jihar Zamfara, ana shawartar matafiya daga Magazu zuwa Tsafe kan babbar hanyar da su dakata.
A taimaka da Sharing group daban-daban saboda direbobi da matafiya kada su faɗa hannun su