gwamnan jahar sokoto dr ahmed aliyu ya jaddada cewa gwamnatin shi zata cigaba da aiki tukuru na ganin ta kawo karshen ayukkan yan bindiga a jahar.
Friday, 29 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio