Wasu da ba san ko su wane ne ba sun tarwatsa gangamin Taron Jam'iyyar hadaka ta ADC a Jihar Kaduna.
Saturday, 30 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

Wasu  da ba san ko su wane ne ba sun tarwatsa gangamin Taron Jam'iyyar hadaka ta ADC a Jihar Kaduna.

An farfasawa wasu Kai da duwatsu wasu Kuma an ji musu raunuka.