'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun Zargin El Rufa'i Kan Taron ADC a jihar Kaduna.
Saturday, 30 Aug 2025 00:00 am

Nagari Radio

'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun Zargin El Rufa'i Kan Taron ADC a jihar Kaduna.

Rundunar ‘yan sanda ta Kaduna ta kaddamar da bincike kan zargin harbi da aka yi a taron jam’iyyar ADC a Kaduna. 

Rundunar ta bayyana cewa ba ta samu sanarwa ba kafin a shirya taron, inda kuma ake danganta lamarin hargitsin da tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai.