’Yan ta'addan sun sace mai garin Rinjaye da duka limaman garin bayan sun kashe mutum uku sun yi garkuwa da wasu.
mutanen garin da ba a tantance yawansu ba Ƙaramar Hukumar Shagari da ke Jihar Sakkwato.
’Yan gudun hijira daga sama da kauyuka 10 a Ƙaramar Hukumar Shagari ta Jihar Sakkwato sun rufe hanyar Shagari zuwa Sakkwato domin nuna fushinsu ga gwamnati kan azabar da suke sha hannun ’yan bindiga a yankinsu