Bayan da tsohon ministan Shari'a Dr. Abubakar Malami San Ya dawo daga gaisuwar Ta'aziyyar a Nan Garin Birnin kebbi. Ta margayi Malan Tukur Kola.
A hanyar sa ta komawa gidan sa da ke GRA. Yan JAMMIYYAR APC Masu zama a bakin perty office din su na APC da ke nan GRA.
sun yi ta jifar tawagar ta mai girma ministan Shari'a. Da duwatsu inda suka lallata motoci da yawa wasu mutane suka yi munmunan rauni.
Abubakar Malami ya gargadi magoya bayansa da kar Wanda ya Rama ko martami.