Gwamnatin Jihar Lagos ta haramta acaba a duka fadin jihar
Wednesday, 10 Sep 2025 00:00 am

Nagari Radio

Gwamnatin Jihar Lagos ta haramta acaba a duka fadin jihar 

Ta umurci jami’an tsaro su kama duk dan Acabar da ya karya dokar, sai dai Gwamnatin ta ce za ta bada aiki ga duk dan Okadan dan Asalin jihar Lagos.