Naƙara tabbatar maku, da ina da karfin ikon kula da al,amuran tsaro, dana kawo karshen 'Yan fashin dajin zamfara.
Monday, 15 Sep 2025 00:00 am

Nagari Radio

Gwamnan jihar Zamfara a Najeriya, Dr. Dauda Lawal Dare, ya jaddada cewa cikin watanni biyu zai iya kawo karshen matsalar tsaro a jihar idan da yana da ikon bai wa jami‘an tsaro cikakken umarni.

 Shin kuna ganin lokaci ya yi da ya kamata gwamnati ta saurare shi kan ba shi ragamar tsaro a jihar?