yadda wata mace ta sanya wuka a wuta tayi zafi sannan tayi ta nanawa wannan yarinyar a duburarta da gabanta duk a zargin da ta ke yi mata da maita, ta yadda yarinyar bata iya yin fitsari ko bahaya.
Matar da tayi wa yarinyar mai shekaru 7 aika-aikar matar yayan ta ne, wacce tayi zargin wai yarinyar mayyace bayan karamar 'yarta tayi mafarki wai ta ga yarinyar cikin ayarin matsafa.
Wannan lamari ya faru a jihar Bauchi, kuma zuwa yanzu matar tana hannun 'yan sanda yayin da ake kula da yarinyar a babban wani asibi a jihar.