Mataimakin shugaban kasar Kashim shatima ya dawo gida Najeriya
Thursday, 02 Oct 2025 00:00 am

Nagari Radio

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya koma Abuja bayan nasarar aikin diflomasiyya wanda ya wakilci Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a zama na 80 na Majalisar Ɗinkin Duniya a New York da kuma kammala muhimman ayyuka a Jamus.