
Gwamna Zamfara Ya Qaddamar Da Sabbin Motocin Sufurin Kirar Bas Akalla 50
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al’umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa