Ana ci gaba da fuskantar matsalar ƙarancin man fetur a gidajen mai nan garin Yauri.
Sunday, 12 Oct 2025 00:00 am

Nagari Radio

Ana ci gaba da fuskantar matsalar ƙarancin man fetur a gidajen mai nan garin Yauri.

A Yammacin ranar Juma'a ne aka fara fuskantar matsalar ta ƙarancin man fetur a Yauri, wadda ta kawo cikas ga zirga-zirga da kuma matafiya.

Anadai zargin masu gidajen mai da haifar da matsalar ta hanyar rufe gidajen mai saboda biyan wata buƙata ta su.

Kawo yanzu dai al, amurra na shirin tsayawa cak a garin wanda ka iya haifar wahal-halu ga jama'a ta fannoni daban-daban.