Dakarun Sojin Najeriya sunyi nasarar kubutar da mutane da dama a Karamar Hukumar Mulkin Danko Wasagu.