Rasha: Putin ya ce zai saka ido kan Najeriya Saboda barazanar Trump da yayi na kai hara kasar.
Friday, 07 Nov 2025 00:00 am

Nagari Radio

Mun sa ido sosai kan wannan lamari, tare da kira ga dukkan ɓangarorin da abin ya shafa da su kasance masu bin ƙa’idojin dokokin ƙasa da ƙasa cikin natsuwa,” in ji mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha, Maria Zakharova, a ranar Juma’a.