Kukasance da shirin mu mai farin jini, Shirin "Kwarya A Ragaya"

Shirin Kwarya A Ragaya, shirine wanda gidan radion Nagari FM kan mita 88.7 suka dauki nauyin kawomuku.

Kukasance da wannan Shirin daga ranar litinin zuwa Jumma'a, da misalin karfe 4:30pm.

 

 

Abdulrahman Abubakar

Comment As:

Comment (0)