wasanni

Matasan Æ´an Æ™wallon da ake ganin…

A kakar Æ™wallon Æ™afa 2024-25, wadda ke gab da Æ™arewa, an ga Æ´an Æ™wallo gwaraza da suka nuna bajintarsu a Æ™ungiyoyi manya da dama, da ma waÉ—anda suke… Read more

Barcelona ta samu nasarar É—aukar…

Barcelona ta lashe Copa del Rey na 31 jimilla, bayan doke Real Madrid 3-2 ranar Asabar a Estadio Olímpico da ke birnin Sevilla a Sifaniya.

 

Read more

Barca da Real da za su kara a…

A ranar Asabar ne manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na Sifaniya, Real Madrid da Barcelona za su ɓarje gumi a wasan ƙarshe na gasar Copa del Rey.

Wasan… Read more

Man United ta kai zagayen daf…

Manchester United ta kai zagayen kusa da ƙarshe a gasar zakarun Turai ta Europa League bayan doke Olympic Lyon ta Faransa 5-4.

Man United ce… Read more

Paris Saint-Germain ta kai daf…

Paris St Germain ta kai daf da karshe a Champions League, duk da rashin nasara da ta yi a hannun Aston Villa ranar Talata a Villa Park.

Aston… Read more

Ko Barcelona zatakai zagayen daf…

Tun shekarar da qungiyar kwallon kafa ta Sipaniya mai tashe a yanzu waton Fc Barcelona takai zagayen daf dana karshe, a gasar zakarun turai in da kara… Read more