’Yan bindigar da suka yi garkuwa da mutum 28 a yankin Zak, cikin Æ™aramar hukumar Wase da ke Jihar Plateau, sun rage kuÉ—in fansa daga Naira miliyan… Read more
Mutum ɗaya ya rasa ransa, yayin da wasu biyar suka makale a ƙarƙashin gine-ginen da ya rushe a wata masana’antar sarrafa shinkafa da ke Jihar Kebbi.