ChatGPT: Kuna da Masaniyar AI yana iya karanta URLs?

Wannan Kirkirarrariyar Fasaha wanda aka radama suna ChatGPT yana iya shiga kowane URL domin kawo maka bayanai da kake buqata.

 

Misali kaga video a YouTube mai tsayi kuma kanason ya kalleshi cikin kan - kanin lokaci, kana iya kofo video url din daga YouTube zuwa ChatGPT daga nan shikuma ChatGPT zai zayyane maka video cikin sauki tayanda zaka karanta video Minti 10 goma cikin Minti 1.


 

Ba'a anan kadai yatsayaba, Duk kafafen sada zumuntarda muke amfani dasu nada URL, idan kana neman cikakken bayani akan shafin wani abokin ka, kana iya kofo profile URL dinshi zuwa ChatGPT shikuma na take, zai baka cikakken bayani akan shafin.

 

Misalan URLs

https://www.google.com

https: // https://www.microsoft.com

 

Menene URL? 

URL yana nufin Addreshin shiga yanar gizo, wanda ke dauke da cikekken bayanan page, social media accounts, ko wani video da aka daura a kafar YOUTUBE a dunkele wuji daya.

Abdulrahman Abubakar

Comment As:

Comment (0)