Ba sai Mun Jira FAAC ba Gwamna Dauda Ya Fadi Shirin Daina Dogaro da Kudin Asusun Tarayya

Kamar yadda Legit Hausa ta wallafa ashafinta Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi magana kan albarkatun ƙasan da jihar take da su.

ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda jihar, duk da yawan albarkatun ƙasa da take da su, ba ta samun ko sisin kwabo daga fannin a halin yanzu.


Comment As:

Comment (0)