Gwamnan Jaha Dr Nasir Idris Kauran Gwandu ya Nada Sabbin Sakatarorin kana nan hukumomi 21.

Gwamnan Jaha Dr Nasir Idris Kauran Gwandu ya Nada Sabbin Sakatarorin kana nan hukumomi 21.

Gwamnan Jaha Dr Nasir Idris Kauran Gwandu ya aminta da nadin sakatarorin kana nan hukumomi 21 dake fadin wannan jaha.

Wannan na kunshe ne a cikin wani bayani Mai dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jaha Alhaji Yakubu Bala Tafida.

Daga cikin Wadanda aka nada sun hada da Muhammad Sani Aliero, Aliero LG, Zainab Hassan Kangiwa, Arewa LG, Lawali Target, Argungu LG, Dallatu Muhammad (NUT), Augie LG, Mohammed Usman Gawamba, Bagudo LG, Ahmed Magaji Zauro, Birnin Kebbi LG, Mohammed Umar Bunza, Bunza LG, Abdulkadir Mohammed Kamba, Dandi LG, 

Sauran sun hada da Rabi'u Bena, Danko Wasagu LG, Aliyu Abubakar, Fakai LG, Aliyu Shayau Dalijan, Gwandu LG,  Sabi'u Dantani Jandutse, Jega LG, Umar Faruq Sama'ila, Kalgo LG, Suleiman Rabi'u Koko Besse LG, Buhari A. Bawa, Maiyama LG, Aliyu Mohammed Libata, Ngaski LG, Aliyu Umar Diri, Sakaba LG, Aminiu Muhammad Arzuka, Shanga LG, Abdullahi Kwakware, Suru LG, Nasiru G. Dantani, Yauri LG and AbdurRahman Manga, Zuru LG.

Tafida ya shawarci Sabbin Sakatarorin da suyi aiki tukuru domin ganin Samun nasarar gwamnatin dama jaha Baki daya.


Comment As:

Comment (0)