
Ambaliya ta shafe kadada 350 ta gonaki a Furore ta jihar Adamawa - Nema Amabaliyar ruwan da ta auka wa yankuna a ƙaramar hukumar Furore ta jihar Adamawa da ke arewacin Najeriya ta jawo asarar dukiya da dama ciki har da shafe kusan kadada 350 ta gonaki
Ambaliya ta shafe kadada 350 ta gonaki a Furore ta jihar Adamawa - Nema
Â
Amabaliyar ruwan da ta auka wa yankuna a ƙaramar hukumar Furore ta jihar Adamawa da ke arewacin Najeriya ta jawo asarar dukiya da dama ciki har da shafe kusan kadada 350 ta gonaki
Nagarifmradio