An kama na'ibin limamin masallaci da zargin baiwa 'yan bindiga bayanai tare da Naira Miliyan 47 a asusunsa a Sokoto.

SIRAJO AHMAD Dan Liman, Na'ibin Liman Kuma INFORMER/Mai Hada Hadar Dukiyar 'Yan Bindiga!

Ana zargin Sirajo Ahmad Dan Liman Kuma Na'ibin Limamin Babban Masallacin Jumu'a Na Kauyen KANGIYE Mazabar ATAKWANYO Dake Karamar Hukumar Mulkin Gwadabawa, Ya Shiga Hannu Jami'an TSARO. Binchike Ya Tabbatar Da Wannan Sirajo Yana Sayen Babur Na Hawa Da Sauran Kayan Bukatun  'Yan Bindiga Yana Kaimasu a Yankin Dabobinsu Dake Iyakar Tangaza Da Jamhuriyar Nijar. Akwai Kudi N 47M Da Aka Gano Chikin Asusun Wannan INFORMER Sirajo Ahmed KANGIYE.

*SIRAJO Chairman Ne Na Jam'iyar Siyasa a Mazabar Atakwanyo.

*Secretary Ne Na Forum Na Chairmen Na Jam'iyar Siyasa Na Karamar Hukumar Mulkin Gwadabawa.

*Anajamai Baki Yana Wa'azi Chikin Kauyen KANGIYE Lokachin Watan Ramadan.

Sirajo Yana Hauwan Muwambari Ranar Jumu'at Yayi Hudubar Sallah Kuma Ya Jagoranchin Sallar Adun Lokachin Da Uzuri Ya Kama Liman Mahaifinshi.....????

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)