Yunkurin dukan mahaifiya, Kotu ta yanke zaman shekara daya a gidan kaso ga wani matashi

Yunkurin dukan mahaifiya, Kotu ta yanke zaman shekara daya a gidan kaso ga wani matashi
 

 

Wani Matashi Dan Asalin Garin Dakasoye Mahaifin sa cikin Gaggawa ya mika shi ga Jamian Tsaro na rundunar ‘Yan-Sandan Karamar Hukumar Garun-Malam bisa Zarginsa Da Sha Da Sayar Da Tabar Wiwi Uwa Uba Da Aikata Sibaral Nabayyen Watoo Satar Kayan Alumma

Faruawar Hakan Ya Samo Asali Ne Bisa Wadancan ‘Dabiun Tare Da Yun-Kurin Neman Dukan Kakarsa Wato Mahaifiya Ga Mahaifn Nasa Kan Satar Mata Kudi da Shinkafa Da Hanashi Nada Tabar Wiwi a Cikin ‘Dakinta Inda Take Zuwa Ya Sayar"

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)