
Yan Najeriya a Libya
Yan Najeriya 7000 suna cikin mawuyacin hali a Libya
Hukumar kula da ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje NiDCOM ta bayyana cewa sama da ‘yan Nijeriya 7,000 ne ke cikin mawuyacin hali a kasar Libiya.
Shugabar hukumar, Abike Dabiri-Erewa, ce ta bayyana hakan a daren Talata yayin kaddamar da wani shiri na IOM (International Organisation for Migration) na Nijeriya 2025–2027 da aka gudanar a Abuja.
DLC