NELFOUND
Asusun Ba da Tallafin Karatun Ilimi ta Najeriya NELFUND ya sanar da daina ba da alawus din wata-wata na 20,000 da yake bayarwa ga É—aliban idan ana hutu.
Asusun Ba da Tallafin Karatun Ilimi ta Najeriya NELFUND ya sanar da daina ba da alawus din wata-wata na 20,000 da yake bayarwa ga É—aliban idan ana hutu.
Â
Hukumar ta sanar da haka ne cikin wata sanarwa da Daraktan Sadarwa na Hukumar, Oseyemi Oluwatuyi ya sanya wa hannu a yau Alhamis.Â
Â
Sanarwar ta ce yanzu lamunin tallafin karatu na wata-wata don tallafawa É—aliban daga yanzu zai kasance a lokacin zangon karatu na kowace makaranta.
Aminiya