
Rundunar ‘Yan sandan jihar Nasarawa ta kama shahararren shugaban ‘yan garkuwa da mutane da fashi da makam
Rundunar ‘Yan sandan jihar Nasarawa ta kama shahararren shugaban ‘yan garkuwa da mutane da fashi da makami, Mohammed Bammi wanda aka fi sani da Zomo, a karamar hukumar Doma.
Mai magana da yawun rundunar, DSP Ramhan Nansel, ya ce an damke shi ne yayin aikin share dajin Doka, inda ya yi ƙoƙarin kai wa jami’ai hari da wuka kafin a rinjaye shi.
Dcl