Jihar Neja

YANZU-YANZU: Sojoji Sun yi Artabu da Yan Bindiga Dauke da Motocin Shanu a Neja Rahotannin dake Zo Mana yanzu haka Daga Jihar Neja, Suna Tabbatar Da Cewa jami'an tsaron sun tari Wata Tawagar 6arayin Daji da Suka koro Shanu daga ƙauyukan Mariga

YANZU-YANZU: Sojoji Sun yi Artabu da Yan Bindiga Dauke da Motocin Shanu a Neja

Rahotannin dake Zo Mana yanzu haka Daga Jihar Neja, Suna Tabbatar Da Cewa jami'an tsaron sun tari Wata Tawagar 6arayin Daji da Suka koro Shanu daga ƙauyukan Mariga 

 Inda Suka haɗu ta wajen ƙauyen Mohoro Suka gwabza ƙazamin faɗa wanda hakan yayi Sanadiyyar kisan ɓarayin masu yawa. 

Saidai ta ɓangaren jami'an tsaron Ma Mun yi Rashin wasu daga cikin Su.

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)