Gwamnatin Tarayya ta fara kama jagoran ƙungiyar IPOB ɗin wadda ke gwagwarmayar ƙafa ƙasar yan ƙabilar Igbo ta Biafra ne a 2015, amma ta bada belinsa a 2017.

Gwamnatin Tarayya ta fara kama jagoran ƙungiyar IPOB ɗin wadda ke gwagwarmayar ƙafa ƙasar yan ƙabilar Igbo ta Biafra ne a 2015, amma ta bada belinsa a 2017.

Sai dai bayan karya sharuɗɗan belinsa ne ya gudu ƙasashen waje, yayin da gwamnatin ta sake kamo shi a 2021 a ƙasar Kenya. 

Yanzu haka dai yana fuskantar tuhume-tuhumen ta'addanci, yayin da yake cigaba da kasancewa tsare a hannun hukumar DSS.

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)