Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ɗauki matakin dakatar da dala biliyan 5 na tallafin ƙasashen waje da majalisar dokokin ƙasar ta riga ta amince da shi, a cewar fadar White House a ranar Juma’a
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ɗauki matakin dakatar da dala biliyan 5 na tallafin ƙasashen waje da majalisar dokokin ƙasar ta riga ta amince da shi, a cewar fadar White House a ranar Juma’a.
Rahoton jaridar Punch ya ce lamarin zai iya ƙara haifar da zazzafar muhawara, yayin da jam’iyyar Democrats ta nuna adawa da wannan mataki.
Nagarifmradio