A kokarin ta na taimakawa Al’Umma Gidauniyar Alhaji Nasiru Abubkar Garba Dan Farin Kangiwa tare da hadin gwiwan Kungiyar Likitoci Musulmai ta Kasa rashin Jahar Kebbi wato IMAN sun gudanar da gangaminTallafin raba Magani kyauta.

 ga akallan sama da mutun dubu Daya da Dari Biyar, da wadanda ke fama da Lalura ta rashin lahiya daban-daban.

A dai gudanar da wannan aikin ne a Babbar Asibitin Kangiwa dake Karamar Hukur Arewa.

Wakilin mu, Aliyu Muhammad Abubakar ya halarci taron kuma ya hada mana rahoto akai.

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)