
Yan Kasuwar Sin (China) sun fara karɓar Naira maimakon Dala
Yan Kasuwar Sin (China) sun fara karɓar Naira maimakon Dala
‘Yan kasuwar musayar kuÉ—i sun bayyana cewa ‘yan kasuwar Sin (China) yanzu suna karÉ“ar Naira wajen cinikayya, maimakon Dala. Wannan na faruwa ne saboda yarjejeniyar musayar kuÉ—i tsakanin Najeriya da China wadda ta ba da damar musanya Naira da Yuan kai tsaye.Â
Masana sun ce hakan na taimakawa wajen daidaita darajar Naira.
Nagarifmradio