Yan Kasuwar Sin (China) sun fara karɓar Naira maimakon Dala

Yan Kasuwar Sin (China) sun fara karɓar Naira maimakon Dala

‘Yan kasuwar musayar kuɗi sun bayyana cewa ‘yan kasuwar Sin (China) yanzu suna karɓar Naira wajen cinikayya, maimakon Dala. Wannan na faruwa ne saboda yarjejeniyar musayar kuɗi tsakanin Najeriya da China wadda ta ba da damar musanya Naira da Yuan kai tsaye. 

Masana sun ce hakan na taimakawa wajen daidaita darajar Naira.

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)