Sokoto
Sokoto ta umurci ma’aikatun gwamnati su sake mika kasafin kudin shekarar 2026
Sokoto ta umurci ma’aikatun gwamnati su sake mika kasafin kudin shekarar 2026
Kwamishinan Kasafi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki na Jihar Sokoto, Dr. Abubakar Zayyana ya umurci ma’aikatun gwamnati, sassa da hukumomida su gyara kuma su sake mika kasafin kuɗin shekarar 2026 ba tare da ɓata lokaci ba.
Nagarifmradio