Majalisar Tarayya Ta Magantu Kan Gawar Da Aka Samu A Harabarta
- By NAGARIFMNEWS --
- Saturday, 13 Sep, 2025

- 121 views
Majalisar Tarayya Ta Magantu Kan Gawar Da Aka Samu A Harabarta
A ranar Litinin da ta gabata ne, wata gawa da aka gano a harabar majalisar tarayya ta bai wa mahukuntan majalisar matuĆar mamaki.
Hakan na zuwa ne, a daidai lokacin da Ć´ansanda suka Ćaddamar da wasu naâurori, domin ĆoĆarin bankaÉo gawar mamacin da aka samu a cikin motarsa Ćirar âPeugeot 406â, mai Éauke lamba kamar haka; BWR- 577 BF.
âKawai jin labarin na yi, abin kuma ya yi matuĆar ba ni mamaki tare da furgici,â in ji shi. Har ila yau, kamar yadda ya bayyana a rahoton nasa, mamacinbamaâaikacinmajalisar dokoki ta Ćasa ba ne.
Kazalika kuma, rundunar Ć´ansanda a wata sanarwa da jamiâin hulÉa da jamaâa na rundunar Ć´ansandan babban birnin tarayya Abuja, SP Josephine Adeh, ya fitar a ranar Litinin ta bayyana cewa; ana ci gaba da gudanar da bincike, domin gano sunan mamacin.
ya kuma isa wurin tare da gano gawar mamacin a cikin wata mota Ćirar âPeugeot 406â, Éauke da lamba kamar haka; BWR-577 BF.
âBa tare da Éata wani lokaci ba, aka kai gawar zuwa babban asibitin Asokoro, inda likitoci sukatabbatardacewa; hargawar ta fara ruÉewa. âKwamishinan Ć´ansanda na babban birnin tarayya Abuja, ya bayar da umarnin gudanar da sahihin bincike kan wannan alâamari da ya faru tare da bayar umarnin Ćara Ćaimi wajen gano ko wane ne mamacin.â
Daga kanmu, magana ta Ćare. Kuna iya samun rahotanni da Éumi-Éuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Rariya online




