
NDLEA ta kama Ba'indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas
NDLEA ta kama Ba'indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas
Hukumar Hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama Ba'indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce ta kama wani ɗan kasar Indiya da wasu mutum uku bisa zarginsu da hannu wajen shigar da ƙwayoyin Tramadol na fiye da naira bilyan uku zuwa cikin kasar.
Nagarifmradio