INEC
Tawagar tarayyar turai ta EU ta ziyarci INEC, Domin tattauna shirin zaben 2027
Tawagar tarayyar turai ta EU ta ziyarci INEC, Domin tattauna shirin zaben 2027
Shugaban hukumar zabe (INEC) Farfesa Mahmood Yakubu, ya bukaci majalisar dokokin tarayya da ta hanzarta amincewa da gyare-gyaren dokokin zabe.Â
Ya bayyana haka ne yana mai cewa gyaran zai inganta shirin hukumar kafin babban zabe na 2027.
Nagarifmradio