Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da Kama Hatsabibin ÆŠan Bindiga, Abubakar Abba.
 Sojoji sun yi juyin mulki a kasar Madagascar.
Matasa yan Gen Z a kasar Madagascar na cigaba da zanga-zangar ƙin jinin gwamnatin kasar kawo yau da aka doshi kimanin mako Ɗaya da farawa.
Kamar yadda jaridar AFR ta ruwaito cewa, hukumar sojin kasar tabi sahun matasan Gen Z inda dakarun sojin ƙasar suka shiga zanga-zangar a yau Asabar.
"Zamu bijirewa duk wata oda da gwamnati zata bamu akan buÉ—e wuta ga masu zanga-zanga" cewar dakarun sojin kasar yayin da suka bi sahun matasa masu fafutukar juyin juya hali a kasar Madagascar
Nagarifmradio




